Trump ya yi barazanar sanya harajin kashi 25% ga ƙasashen da ke hulɗa da Iran
Trump ya sanar da sanya harajin kashi 25% kan kasashen da ke kasuwanci da Iran, wanda hakan ke matsa wa abokan hulÉ—a kamar China lamba, tare da tayar da rikicin tattalin arziki da siyasa a duniya.